Tsagin NNPP karƙashin jagorancin Agbo Major ta rubuta wasika zuwa ga INEC tana sanar da cewa ta raba gari da Kwankwasiyya da kungiyar TNMJam’iyyar ta bayyana cewa ta katse yarjejeniyar aiki tare da suka ƙulla da ƙungiyoyin ƙarƙashin jagorancin Rabiu Kwankwaso da Buba GaladimaA…
Tsagin NNPP Ya Kwanto Wa Kwankwaso da Mabiyansa Ruwa, Jam’iyya Ta Tura Wasiƙa ga INEC …C0NTINUE READING HERE >>>>