JUST IN: Wike Ya Jinjina Wa Tinubu kan Bunkasa Ilimi Mai Zurfi

Ministan Babban Birnin Tarayyar (FCT),Nyesom Wike ya jinjinawa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan bunkasa lamarin ilimi mai zurfi a fadin tarayyar Nijeriya.

Wike  yace tsarin na Shugaban ya taimakawa bunkasar ilimin Jami’oi saboda taimakon da yake badawa na ilimin manyan…

Wike Ya Jinjina Wa Tinubu kan Bunkasa Ilimi Mai Zurfi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment