JUST IN: Wike Ya Sake Samun Nasara, Kotun Koli Ta Yi Hukunci kan Rikicin Sakataren PDP na Ƙasa

Abuja – Kotun Koli ta Najeriya ta bayyana Samuel Anyanwu, wanda ke da kusanci da Ministan Harkokin Abuja, a matsayin halastaccen Sakataren Jam’iyyar PDP na ƙasa.

Sanata Anyanwu da Sunday Ude-Okoye sun shafe lokaci suna gwabza rikici kan wannan matsayi, lamarin da ya haddasa rabuwar…

Wike Ya Sake Samun Nasara, Kotun Koli Ta Yi Hukunci kan Rikicin Sakataren PDP na Ƙasa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment