A yadda na fahimci Sinawa, mutane ne da suka fahimci zamaninsu ta hanyar amfani da wayewar zamanin magabatansu. Kamar maganar ta zamo a dunkule ko? Abin da nake nufi shi ne, Sinawa sun fahimci muhimmancin wayewar kan magabatansu, don haka suka nace da bincike a kan kayayyakin tarihinsu…
Yadda Binciken Kayan Tarihi Ke Zakulo Asalin Magabata Da Wayewar Kansu A Kasar Sin …C0NTINUE READING HERE >>>>