‘Yan bindiga sun kai hari a ƙauyukan Bajat da Dole da ke ƙaramar hukumar Safana a Jihar Katsina a ranar Talata, inda suka kashe kwamandan ‘yan sa-kai, tare da jikkata wasu da dama.
Wani shaida, ya bayyana cewa harin ya faru da misalin karfe 6 na yamma, lokacin da ‘yan bindigar…
‘Yan Bindiga Sun Kashe Kwamandan ‘Yan Sa-kai, Sun Jikkata Wasu A Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>