JUST IN: ‘Yan Sanda Sun Cafke Matashi da Zargin Kisan Kai a Tawagar Sanusi II bayan Sallar Idi

Rundunar ‘yan sandan Kano ta cafke Usman Sagiru mai shekara 20 daga Sharifai kan zargin kashe wani dan sa-kai da harin da aka kai bayan sallar EidA yayin watsewa daga filin sallah, Sagiru da wasu sun soka wa Surajo Rabiu wuka, wanda daga baya ya rasu. Aminu Suleman na jinya a…

‘Yan Sanda Sun Cafke Matashi da Zargin Kisan Kai a Tawagar Sanusi II bayan Sallar Idi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment