JUST IN: ‘Yan ta’adda Sun Kai Hari Sansanin Sojoji, Sun Kashe Uku A Borno

Akalla sojoji uku ne suka mutu yayin da wasu uku ciki har da wani Kwamandan Birget suka samu raunuka a lokacin da ‘yan ta’adda suka kai hari a wani sansanin sojoji na ‘Forward Operating Base’ (FOB) da ke Wajiroko a jihar Borno.

 

A cewar wata majiyar soji, kwamandan birget din…

‘Yan ta’adda Sun Kai Hari Sansanin Sojoji, Sun Kashe Uku A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment