JUST IN: ‘Yan Ta’addan Lakurawa Sun Kai Farmaki a Kebbi, Sun Hallaka Jami’an Tsaro

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

Jihar Kebbi – Ƴan ta’addan Lakurawa sun kai hari kan jami’an tsaro na hukumar Kwastam a jihar Kebbi.

Ƴan ta’addan sun hallaka jami’an Kwastam mutum biyu…

‘Yan Ta’addan Lakurawa Sun Kai Farmaki a Kebbi, Sun Hallaka Jami’an Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment