Jami’an hukumar ‘yansandan jihar Bauchi sun samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zargi da haɗa kai wajen kashe wani ɗan Achaɓa, Dauda Manu, ɗan shekara 25, mazaunin unguwar Buba da ke Fulata Lanzai, a cikin ƙaramar hukumar Darazo ta jihar Bauchi.
An tsinci gawar Manu…
‘Yansanda Sun Cafke Mutum 2 Kan Zargin Kashe Ɗan Achaɓa Da Sace Babur Ɗinsa A Bauchi …C0NTINUE READING HERE >>>>