Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano, ta sanar da haramta hawan Sallah a lokacin bukukuwan Ƙaramar Sallah mai zuwa.
Kwamishinan ‘yansandan jihar, Ibrahim Adamu Bakori ne, ya bayyana haka a yayin taron manema labarai a hedikwatar rundunar da ke birnin Kano.
Ya ce an ɗauki matakin ne…
‘Yansanda Sun Hana Hawan Sallah A Kano Saboda Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>>