JUST IN: ’Yansanda Sun Yi Alƙawarin Tabbatar Da Tsaro A Kano

Rundunar ’Yansandan Jihar Kano, ta tabbatar wa al’ummar jihar cewar za ta samar da ingantaccen tsaro a lokacin bukukuwan sallah. 

Kwamishinan ’Yansandan jihar, Ibrahim Bakori ne, ya bayar da wannan tabbaci yayin wata ganawa da shugabannin al’umma da ƙungiyoyin agaji da ke nuna…

’Yansanda Sun Yi Alƙawarin Tabbatar Da Tsaro A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment