JUST IN: Za A Yi Hawan Daushe

Masarautar Bauchi ta janye matakin da ta ɗauka na soke Hawan Daushe, inda yanzu ta tabbatar da cewa za a gudanar da bikin kamar yadda aka saba kowace shekara.

A baya dai masarautar ta nemi a ɗage hawan na bana, kuma Gwamna Bala Muhammad ya amince da hakan.

Sai dai, bayan ‘yan…

Za A Yi Hawan Daushe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment