Ministan jin-ƙai, Prof. Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa PDP ba za ta iya ci gaba da mulki a Filato ba, don haka APC za ta karɓi mulki a 2027Prof. Yilwatda, wanda ya kasance ɗan takarar gwamnan APC a zaɓen da ya gabata, ya ce APC ta shirya kwace mulki daga Gwamna Caleb MutfwangYa…
‘Za Mu Hana Gwamna Tazarce’: Minista Ya Fadi Jihar Arewa da APC Za Ta Kwace a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>