JUST IN: Zaben Edo: Dan Takarar PDP zai Dauki Mataki bayan Hukuncin Kotu

‘Dan takarar PDP a takarar da ta wuce, Asue Ighodalo, ya sanar da shirin kalubalantar hukuncin kotu kan zaben EdoIghodalo ya bayyana cewa hukuncin da aka yanke babban cin amanar dimokuradiyya ne da yancin yan kasaYa bukaci magoya bayansa da su kasance cikin lumana, su guji tada zaune…

Zaben Edo: Dan Takarar PDP zai Dauki Mataki bayan Hukuncin Kotu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment