JUST IN: Zazzau: Kotu Ta Raba Gardama kan Karar Neman Tsige Mai Martaba Sarki a Kaduna

Kotun daukaka kara da ke Kaduna ta yi watsi da karar da ke neman tsige Sarkin Zazzau na 19, Ambasada Ahmed Nuhu BamalliWazirin Zazzau, Ibrahim Mohammed Aminu, ya kai karar bisa zargin rashin bin doka wajen nadin sarkin da tsohon Gwamna Nasir El-Rufai ya yiKotun ta bayyana cewa karar ba…

Zazzau: Kotu Ta Raba Gardama kan Karar Neman Tsige Mai Martaba Sarki a Kaduna …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment