Kano: Duk da Umarnin Kotu, Gwamna Abba Ya Umarci Masarautu Su Shirya Hawan Sallah

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin cewa masarautun jihar guda hudu su shirya gudanar da hawan Sallah karamaWannan umarni ya zo ne a lokacin taron buda baki na Ramadan da aka gudanar tare da Sarakuna a Fadar Gwamnatin Kano a yammacin TalataGwamnan ya bayyana cewa…

Kano: Duk da Umarnin Kotu, Gwamna Abba Ya Umarci Masarautu Su Shirya Hawan Sallah …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment