Kotu Ta Yanke Hukunci kan MTN, Ta Ci Tararsa N15m kan Cire Kudi Babu Ka’ida

Wani dan Najeriya ya shigar da kamfanin sadarwa na MTN kara a gaban kotu kan cire masa kudi babu izininsaMutumin mai suna Ezugwu Anene ya yi korafi game da dabi’ar MTN na cire kudi ba tare da mutum ya yi rijista da wani sabis baDaga bisani Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta umarci…

Kotu Ta Yanke Hukunci kan MTN, Ta Ci Tararsa N15m kan Cire Kudi Babu Ka’ida …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment