“Me ya sa kasar Sin ba za ta bar Taiwan samun ‘yancin kai ba?” Wani ma’aikacin banki ya yi mana wannan tambaya, yayin da nake kula da wasu ayyuka a wani banki dake Lagos na Najeriya, wasu shekaru da suka wuce. Sa’an nan, na mayar masa da wata tambaya ta daban, wato “Me ya sa…
Me Ya Sa Ba Za a Ba Yankin Taiwan Damar Samun ‘Yancin Kai Ba? …C0NTINUE READING >>>>