Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da ficewarta daga ƙungiyar ƙasashe masu amfani da harshen Faransanci, International Organisation of the Francophonie (OIF).
A wata sanarwa da gwamnatin Nijar ta aike wa ofisoshin jakadancinta a duniya a ranar Litinin, 17 ga watan Maris, da kuma sa…
Nijar Ta Fice Daga Kungiyar Kasashen Da Ke Amfani Da da Faransanci …C0NTINUE READING >>>>