Sauki na Karuwa: Farashin Litar Man Fetur Ya Kara Sauka a Najeriya

Bayanai na nuni da cewa farashin shigo da litar man fetur ya sauka zuwa N797.66, bisa sababbin alkalumaSai dai ‘yan kasuwar mai sun ce yawan raguwar farashin yana jawo musu hasarar kimanin N2.5bn a kullumHakan na zuwa ne bayan matatar Dangote ta rage farashin litar fetur daga N825 zuwa…

Sauki na Karuwa: Farashin Litar Man Fetur Ya Kara Sauka a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment