Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da Kasafin Kudin 2024 Da Watanni 6

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da Kasafin Kudin 2024 Da Watanni 6

Washington dc —  Majalisar Dokokin Najeriya ta tsawaita wa’adin aiwatar da kasafin kudin 2024 da watanni 6, kamar yadda Shugaban Majalisar Dattawan kasar Godswill Akpabio ya bayyana a yau Laraba yayin gabatar da kasafin kudin 2025 da shugaba Bola Tinubu ya yi. “Mun ga irin kwazon da aka… Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da … Read more

Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024

Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024

washington dc —  Yawan kudaden tallafin da gwamnatin tarayyar Najeriya ke zubawa wajen samar da lantarki ya karu zuwa Naira biliyan 199.64 a watan Disamban 2024, a cewar bayanan da aka samo daga hukumar kayyade farashin lantarki ta Najeriya (NERC). A cewar rahoton da aka fitar tallafin… Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu … Read more

Gwamnatin Jigawa Ta Bankado Ma’aikatan Bogi 6, 348

Gwamnatin Jigawa Ta Bankado Ma’aikatan Bogi 6, 348

washington dc —  Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa ta bankado ma’aikatan bogi 6, 348 yayin aikin tantance ma’aikatanta daya gudana a jihar. Kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu na jihar, Sagir Musa ne ya bayyana hakan a sanarwar da ya fitar yau Talata a birnin Dutse. Ya… Gwamnatin Jigawa Ta Bankado Ma’aikatan Bogi 6, … Read more

Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Kafafen Yada Labarai Kan Gyaran Dokar Haraji

Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Kafafen Yada Labarai Kan Gyaran Dokar Haraji

washington dc —  Shugaba Bola Tinubu ya bukaci kafafen yada labarai su goyawa gwamnatinsa baya akan shirinsa na gyaran dokar haraji, inda yace tana da matukar mahimmanci wajen bunkasa tattalin arzikin kasa tare da tabbatar da wanzuwarsa a tsakanin ‘yan Najeriya. Tinubu ya bayyana hakan ne… Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Kafafen Yada Labarai Kan … Read more