washington dc —
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin daukar aiki ta kai tsaye ga ma’aikatan shirin kiwon lafiyar Najeriya 774.
Shugaban kasar ya bayyana hakan ne yayin kaddamar da shirin a Abuja, fadar gwamnatin Najeriya.
Da ya ke jawabi ga matasan da aka dorawa alhakin kula da cibiyoyin…
Tinubu Ya Ba Da Umarnin Daukar Ma’aikatan Lafiya 774 Aiki …C0NTINUE READING >>>>