Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Boko Haram Ne Sun Kai Hari Adamawa

ADAMAWA, NAJERIYA — 

Akallah an kwashe shekaru uku zuwa hudu kenan ba a samu hare-haren ‘yan Boko Haram ba a jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya, saboda irin matakan tsaro da hukumomin jihar suka dauka.

Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari kan sojojin…

Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Boko Haram Ne Sun Kai Hari Adamawa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment