’Yan Banga Sun Ceto Mutum 3 Daga Hannun ’Yan Bindiga A Taraba

’Yan Banga sun ceto wasu mutane uku da ’yan bindiga suka sace a Jihar Taraba.

An gano waɗanda aka sace a mafakar ’yan bindigar da ke Eutse Kaehalla, a kan hanyar Minda a Ƙaramar Hukumar Lau.

Da yake sanar da nasarar ceton mutanen a ranar Talata a Jalingo, wani shugaban ‘yan…

’Yan Banga Sun Ceto Mutum 3 Daga Hannun ’Yan Bindiga A Taraba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment