Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta samu nasarar kama wata mata dauke da harsasai 124 da aka ɓoye cikin manja, a kan titin Keffi-AbujaAn kuma kama wasu mutum uku a Postiskum da katan 30 na maganin codeine, suna kokarin kaiwa ga ‘yan ta’adda da masu garkuwaBincike ya bankado masu…
‘Yan Sanda Sun Kama Matasa da Bindigogi 10, Harsasai 125 Za Su Kai wa Ƴan Ta’adda …C0NTINUE READING >>>>