‘Yansanda Sun Kama Wata Mata Da Ake Zargi Da Safarar Makamai A Katsina

Rundunar ‘yansandan Nijeriya ta kama wata mata da ake zargin tana safarar makamai da miyagun ƙwayoyi ga ‘yan ta’adda a Jihar Katsina.

A cewar sanarwar da kakakin rundunar, Olumuyiwa Adejobi, ya fitar a ranar Talata, an kama matar mai shekara 30 ne tun a watan Disamban 2024, inda…

‘Yansanda Sun Kama Wata Mata Da Ake Zargi Da Safarar Makamai A Katsina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment