Ƙungiyar hadin kan addinai ta kalubalanci gwamnati bisa matsalar tsaron

Ƙungiyar hadin kan addinai ta kalubalanci gwamnati bisa matsalar tsaron …C0NTINUE READING HERE >>>

Kungiyar hadin kan addinai ta kasa ta kalubalanci gwamnati a dukkan matakai kan matsalar tsaron dake ci gaba da karuwa a kasar nan, tare da fatan bangarorin zasu gaggauta ganowa tare da hukunta mutanen da ke da alhakin taaddanci a kasar nan.

Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta kasa, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, da Shugaban kungiyar Kiristoci ta kasa (CAN), Daniel Okoh, ne suka yi wannan kiran, yayin taron da suka gudanar a…

>

Leave a Comment