Fitaccen Mawaki a Najeriya Ya Girgiza Intaner, Zai Auri Mata 3 a Rana Ɗaya a 2025
Fitaccen mawaki a Najeriya, Dr. Arube Otor zai angonce da mata uku rana guda a watan Janairu, 2025 a jihar DeltaƊansa na riko ya bayyana cewa mawakin ya shirya auren mata huɗu ne rana ɗaya amma ɗaya ta janye saboda wasu dalilai na ƙashin kaiMawakin ya taba auren mata biyu shekaru… Fitaccen Mawaki a Najeriya … Read more