A Karo na 3, Gwamnatin Abba Ta Waiwayi ‘Yan Fansho da Naira Biliyan 5 a Kano
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ce za ta fara biyan kudi a mataki na uku domin sauke nauyin tsofaffin ma’aikatan KanoGwamnati ta ce an biya bashin fansho na Naira biliyan 11 daga cikin Naira biliyan 43 da ma’aikatan da suka dade su na hidimaGwamnatin ta jaddada jajircewarta wajen ganin an… A Karo na 3, Gwamnatin … Read more