2027: Shugaban NNPP na Kano Ya Jawo Wa Kansa Magana Mai Zafi kan Tazarcen Tinubu

Kungiyar magoya bayan APC a Arewa ta Tsakiya ta bayyana cewa babu wani sihiri ko shiri da zai hana Shugaba Tinubu tazarce a 2027Shugaban kungiyar, Alhaji Saleh Zazzaga ne ya faɗi haka da yake martani ga jam’iyyar NNPP reshen jihar Kano ranar Juma’aYa ce kyawawan tsare-tsaren da Bola…

2027: Shugaban NNPP na Kano Ya Jawo Wa Kansa Magana Mai Zafi kan Tazarcen Tinubu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment