70% na tsaron kasa ya dogara ga siyasa – Janar Christopher Musa

70% na tsaron kasa ya dogara ga siyasa – Janar Christopher Musa …C0NTINUE READING HERE >>>

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce akalla 70% na tsaron kasa ya dogara ne ga siyasa da walwalar tattalin arziki.

Ya ce karfin soji kawai ba shi ne ne samar da tsaron da Najeriya ke bukata ba a halin rashin tsaro da ake fuskanta.

Ya ce amfani da karfin soji na bayar da gudummawar 30% na tabbatar da tsaro.

Janar Musa ya bayyana haka ne a wani taro kan tsaron ƙasa da cibiyar dakile ayyukan ta’addanci karkashin ofishin mai bai wa shugaban ƙasa…

>

Leave a Comment