Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika motoci 12 ga Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi domin saukaka jigilar daliban manyan makarantu a fadin jihar An gyara motocin bayan an kwato su daga hannun jami’an gwamnati da ta gabata, kuma za a rika yi wa dalibai rangwamen kashi 80% na kudin…
Abba Ya Kwato Motocin da Jami’an Ganduje Suka Tsere da Su daga Kano …C0NTINUE READING >>>>