Abba Ya Sauke Sakataren Gwamnati, Baffa Bichi, Sagagi da Kwamishinoni 5 a Kano

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sauke Sakataren Gwamnati (SSG) da kuma rusa ofishin Shugaban Ma’aikatan gidan gwamnati (COS) Rahotanni sun nuna cewa gwamnan ya yi sauye-sauyen ma’aikatu tare da sake nada wasu kwamishinoni a ma’aikatu daban-dabanWasu kwamishinoni guda biyar an sauke su daga mukamansu tare da umarnin su gabatar da kansu a ofishin gwamna

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo…

Abba Ya Sauke Sakataren Gwamnati, Baffa Bichi, Sagagi da Kwamishinoni 5 a Kano …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment