“Abin da na Faɗawa Tinubu Kan Matsalar Tsaron Najeriya,” Sabon Hafsan Soji Ya Magantu …C0NTINUE READING HERE >>>
Abuja – Sabon hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya ce ya bai wa shugaban ƙasa, Bola Tinubu tabbacin cewa zai magance matsalar tsaron Najeriya.
Janar Oluyede ya ce ƙungiyar ƴan ta’addan Lakurawa da sauran kungiyoyin ta’addanci za su zama tarihin nan ba da daɗewa ba.
Olufemi Oluyede ya faɗi hakan ne da yake zantawa da manema labara a fadar gwamnati jim kaɗan bayan ganawa da Shugaba Tinubu yau Litinin, Vanguard tv ta kawo.
Asali: Legit.ng
>