Karamin ministan cinikayya, masana’antu da raya hadin gwiwa na kasar Uganda David Bahati, ya ce a shekarar nan ta 2024 kadai, an kaddamar da masana’antu 8 masu jarin miliyoyin dalolin Amurka a kasar, wadanda ’yan kasuwar kasar Sin suka zuba jarin kafuwar su, matakin da ya samar da…
An Kaddamar Da Manyan Masana’antu 8 Masu Jarin Kasar Sin A Uganda …C0NTINUE READING >>>>