Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai shekara 21 da ake zargi da jagorantar rikicin daba a unguwanniAna zargin matashin ya jagoranci tashin rikici a unguwanni kuma bincikensa da aka fara ya tono asirin wasu ‘yan daba har an kama dayaRundunar ‘yan sanda ta bukaci hadin…
An Kama Gawurtaccen Dan Daba Mai Kunna Riciki a Unguwannin Kano …C0NTINUE READING >>>>