An Kashe Mutane 14 A Wani Sabon Harin Filato

Akalla mutane 14 ne rahotanni suka ce sun mutu tare da jikkata wani daya a wani hari da aka kai da daddare a unguwar Gidan Ado da ke karamar hukumar Riyom ta jihar Filato.

Sakataren yada labarai na kungiyar ci gaban al’ummar Irigwe (IDA), Sam Jugo, ya tabbatar wa manema labarai…

An Kashe Mutane 14 A Wani Sabon Harin Filato …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment