An Tono Sirrin Alakar Tinubu da Akpabio a Wani Taron Sanatoci a Abuja

An Tono Sirrin Alakar Tinubu da Akpabio a Wani Taron Sanatoci a Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>

Shugaban masu rinjaye a majalisa ya ce Bola Tinubu yana samun natsuwa saboda Godswill Akpabio ne shugaban majalisar dattawaSanata Bamidele ya jinjinawa Godswill Akpabio kan salon jagorancinsa wanda ke hade kan ‘yan majalisar a ko da yausheHaka zalika, Sanata Adams Oshiomhole ya ce Akpabio yana nuna kwarewa wajen hada kai da jure muhawara a zauren majalisa

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a…

>

Leave a Comment