Hukumar kiyaye hadura ta kasa, FRSC a Ondo ta bayyana cewa mutane 13 sun mutu a hatsarin mota a hanyar Owo-Ikare AkokoMotoci biyu sun yi taho-mu-gama kuma suka kama wuta, inda mutane 13 suka kone kurmus a hatsarin An kai wanda ya tsira asibiti, yayin da gawarwakin aka adana su a dakin…
An Tsinci Gawarwaki bayan Mummunan Hatsarin Mota, Mutane 13 Sun Kone …C0NTINUE READING >>>>