Ana Jimamin Rasa Rayuka a Zamfara, Ana Zargin ‘Bam’ Ya Tarwatsewa da Wani a Niger

Ana Jimamin Rasa Rayuka a Zamfara, Ana Zargin ‘Bam’ Ya Tarwatsewa da Wani a Niger …C0NTINUE READING HERE >>>

An shiga fargaba yayin da wani manomi ya rasa ransa bayan abin fashewa ya tarwatsa shi a jihar Niger da ke Arewacin Najeriya Rahotanni sun tabbatar da lamarin ya faru ne a yau Asabar 7 ga watan Disambar 2024 yayin da marigayin ke dawowa daga gona Wannan na zuwa ne kwanaki Ć™adan bayan rasa rayukan wasu mutane a Zamfara sanadin fashewar ‘bam’ a yankin Dansadau da ke jihar

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da…

>

Leave a Comment