ASUU Reshen Jami’ar Sa’adu Zungur Ta Dakatar Da Yajin Aiki

Ƙungiyar ASUU reshen Jami’ar Sa’adu Zungur (SAZU) ta dakatar da yajin aikin da ta fara kusan makonni biyu da suka wuce. A ranar 29 ga Nuwamba, ASUU ta ayyana yajin aiki ne domin neman biyan buƙatunta na rashin tsarin fansho da alawus na mutuwa ga ma’aikatan SAZU da kuma rashin…

ASUU Reshen Jami’ar Sa’adu Zungur Ta Dakatar Da Yajin Aiki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment