Gwamna Ya Rusa Hukumar Zaɓe da Wasu Hukumomin Gwamnati, Ya Sallami Ma’aikata
Gwamna Monday Okpebholo ya ci gaba da yin tankaɗe da rairaya a ma’aikatu da hukumomin gwamnatin jihar Edo tun bayan hawa mulkiA wata sanarwa da sakataren gwamnatin Edo ya fitar, gwamnan ya rusa hukimar zaben jihar da wasu hukumomin gwamnatiYa umarci shugabanni da mambobin hukumomi su… Gwamna Ya Rusa Hukumar Zaɓe da Wasu Hukumomin Gwamnati, … Read more