Zanga Zanga: Amnesty Ta Yi Zargin Ana Son ‘Karasa’ Matashin da ‘Yan Sanda Suka Jefawa Gurneti
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta duniya, Amnesty International ta yi zargin wasu da ‘sace’ fayil din matashi, Muhammad LimanMatashin ya na daga cikin mutane hudu da jami’an tsaro su ka jefa wa gurneti lokacin da su ke bakin aiki a wani gidan mai a BornoShugaban kungiyar na kasa, Isa… Zanga Zanga: Amnesty Ta Yi … Read more