Jami’an Tsaro Sun Farmaki Wajen da ‘Yan Ta’adda ke Boye Boma Bomai
‘Yan sanda a Anambra sun kai farmaki wata maboyar ‘yan ta’adda a kauyen Nimo, karamar hukumar NjikokaYayin farmakin, an kwace bamabamai da dama tare da lalata gine-ginen da ‘yan ta’addan ke amfani da su wajen buyaKwamishinan ‘yan sandan jihar ya yaba da hadin kan da ake samu… Jami’an Tsaro Sun Farmaki Wajen da ‘Yan Ta’adda … Read more