Ba Kamfanin NNPC Kawai Ya Rage Farashin Litar Mai Ba

Abuja, Nigeria — 

Shaidun gani da ido da dama sun tabbatar da cewa, Kamfanin NNPCL ya rage Naira 20 kan kowacce litar mai a sassa daban-daban na birnin tarayya Abuja.

Bayanin Ibrahim Isa, wani mai abin hawa da Muryar Amurka ta yi hira da shi ya tabbatar da cewa, gidajen man kamfanin NNPCL…

Ba Kamfanin NNPC Kawai Ya Rage Farashin Litar Mai Ba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment