Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Kano – Kwamandan hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) reshen jihar Kano, Umar Matazu, ya bayyana abin da ya fi ɗaukar rayukan ƴan Najeriya.
“Ba ‘Yan Bindiga ba ne”: Shugaban Hukuma Ya Fadi Abin da Yafi Hallaka ‘Yan Najeriya …C0NTINUE READING >>>>