Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya karyata raɗe-raɗin da ake yaɗawa a baya-bayan nan cewa, ya cimma yarjejeniya da ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar adawa, Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da Peter Obi na jam’iyyar LP.
A wata hira da BBC,…
Babu Yarjejeniyar Karɓa-karɓar Kujerar Mulki Tsakanin Atiku, Obi Da Ni – Kwankwaso …C0NTINUE READING >>>>