Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba ya nadamar cire tallafin man fetur da ya yi tun farkon mulkinsa.
A wata hira ta musamman da ya yi da manema labarai, Tinubu ya ce matakin cire tallafin ya zama dole don hana kasashe maƙwabta cin moriyar albarkatun Nijeriya ba tare da biyan…
Ban Taɓa Nadamar Cire Tallafin Man Fetur Ba …C0NTINUE READING >>>>