Barayo Ya Haura Katangar Gidan Wani Mutumi a Abuja, Ya Sace Akuyar Kirsimeti

Wani barawo ya haura katangar gidan wani Mista Solomon Isaac a Abuja tare da sace akuyar da aka tirke don KirsimetiMista Isaac ya sanar da cewa ya sayi akuyar a kan N87,000 kuma an sace ne da misalin karfe 10:20 na dare lokacin yana cociRundunar ‘yan sanda ta FCT ta sanar da cewa tana…

Barayo Ya Haura Katangar Gidan Wani Mutumi a Abuja, Ya Sace Akuyar Kirsimeti …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment