Bayan Shafe Shekaru 99, Tanko Yakasai Ya Fadi Babban Burinsa ga Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>
Ɗaya daga cikin mutanen da su ka karɓo ƴancin Najeriya daga turawan mulkin mallaka ya fadi fatansa ga ƙasarAlhaji Tanko Yakasai ya yi wannan bayani ne bayan shafe shekaru 99 a duniya inda ya jima wajen hidimtawa ƙasaYa bayyana fatan Najeriya ta dunƙule a matsayin ƙasa guda mai cike da albarka da ci gaba da zai ratsa dukkanin jama’a
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin,…
>